Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Haramin Sayyidah Ma’asumah (A.S) ya dauki ado a jajibirin haihuwar Imam Ali (A.S) a daren farko, tare da tunbatsar mahalarta daga sassa daban-daban da ba za a iya misalta shi ba don nuna cikin farin ciki. Hoto: Mohsen Karamali
Your Comment